iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Majiyoyin Falasdinawa sun ce gwamnatin sahyoniyawan ta kame Falasdinawa sama da 400 a watan da ya gabata.
Lambar Labari: 3486674    Ranar Watsawa : 2021/12/12